🤲 DONATE FISABILILLAH 🤲

🏠 Back to Homepage
Project Image
TEIMAKON YAN GUDUN HIJIRA

Taimakon Yan Gudun hijira Arewacin Jahar Neja

Ga duk wanda Allah ya hore wa abinci, tufafi, wurin Kwana,maguguna,takalmi, sabulai da sauransu

Domin Karin bayani a tuntubi wayannan lambobi 👇
Salamatu 09033006244
Hassana Magaji 08145393645

Target: ₦1,000,000.00

1%

Raised: ₦12,300.00

🤲 View & Donate
Project Image
TAIMAKON GYARAN HANYAR MAKABARTAN GABAS

Ayanzu anada bukatar abubuwa kamar haka:

1: dutse kankura mota Goma (10) N19,000 x 10 = N190,000
2: kasan ciko kanmage mota hamsin (50) N19,000 x 50 = N950,000
3: Kudin masu aiki Baje duwatsun = N120,000
4: Motar kasa cikon kabarbuka mota (30) ₦15,000 x 30 = ₦450,000

Total ₦1,734,000

Dun Karin Bayani a tuntubi wayannan lambobi:
Hassana Magaji 08145393645
Faruk Salahudeen 07038881232
Mubarak Agini 07035998128

Target: ₦1,734,000.00

19%

Raised: ₦325,895.00

🤲 View & Donate